Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi magana kan yadda wasu daga cikin tsofaffin abokan aikinsa, abokansa da mutanen da suka taɓa taimako suka yi shiru a lokacin da ake tsare da shi. A ci ...
LABARAI MASU NASABA Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani Xi Jinping Ya Isa Washington DC Don Ziyarar Aiki a Amurka ADVERTISEM ...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa Washington DC a jirgin sama na musamman ran 23 ga watan Satumba da yammacin agogon kasar, domin ziyarar aiki a kasar bisa ...
Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ake zargin yana bai wa ’yan bindiga bayanai game da al’ummar Romo da ke ƙaramar hukumar Tambuwal a Jihar Sakkwato. Wanda ake zargin mai suna Ashiru Abubakar, ɗan a ...
‘Yan bindiga sun kashe wasu ‘yan sa-kai uku a ƙaramar hukumar Mangu, yayin da wasu mutane huɗu da ake zargin masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba suka mutu bayan wani rami ya rufta a ƙaramar hukumar ...
Shugaban kamfanin Tesla, Elon Musk, ya bayyana sabbin ra’ayoyinsa game da kasuwar kasar Sin, da fasahar kirkirarriyar basira ...
Rundunar 'yansandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane huɗu da ake zargi da kashe wani mutum mai shekaru 45 a duniya, Garba Abdullahi, bayan an zargesa da maita ...
LABARAI MASU NASABA Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Taron Nuna Kwarewar Sana’o’i Na Duniya Na Shekarar 2026 Yayin Da Taron ...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga shugabannin addinai da su guji kare masu ...
Rundunar ’Yansandan Nijeriya ta ce ta kwato motoci 52 da aka sace, tare da kama masu laifi 177 a faɗin ƙasar cikin makon da ya ƙare ranar 18 ga Satumba 2026.
Babban taron zauren MDD (UNGA) karo na 81 da ake gudanarwa daga ranar Talata 22 zuwa Litinin 28 ga Satumban 2026, ya zo a ...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya gargadi ’yan siyasa da masu rike da mukaman gwamnati da kada su dauki nauyin zuwa aikin Hajji ko ...