Yau 20 ga watan Satumba, aka bude taron masana’antun kere-kere na duniya na shekarar 2026 a Hefei na lardin Anhui. Wang ...
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin waje ta Sin, Guo Jiakun, ya bayyana a yau Litinin cewa, a ranar 25 ga Satumba, Sin za ta gudanar da taron tattaunawa ...
Sojojin Operation FANSAN YAMMA, tare da haɗin gwiwar ’yan sa-kai, sun cafke wasu manyan kwamandojin ƙungiyar ’yan ta’adda da ...
A baya ma ya taɓa ƙoƙarin hana wasu ’yan jarida ko kafafen yaɗa labarai shiga wasu ayyukan Fadar White House, ciki har da CNN ...
Yadda Ya KamataKwanan nan, tsohon firayim ministan Jordan Omar Razzaz, ya shaidawa manema labarai na CMG, cewa yanzu haka ana ...
Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasa na ...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya ce bai taɓa yi wa Shugaba Bola Tinubu alkawarin cewa zai koma jam’iyyar APC ...
Al’ummar Ƙaramar Hukumar Tambuwal da ke Jihar Sakkwato sun gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Juma’a, inda suka yi kira ...
Ɗaliban manyan makarantu a Nijeriya sun yi watsi da tsarin tallafin data da Gwamnatin Tarayya ta ke shiryawa, inda suka ...
An kammala taro na 13 na dandalin tattauna batutuwan tsaro na Xiangshan, yau Alhamis a birnin Beijing. Taron mai jigon ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin ...
Tsohuwar uwargidan Shugaban Nijeriya, Aisha Buhari, ta ziyarci tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa, Atiku Abubakar.