Yau 20 ga watan Satumba, aka bude taron masana’antun kere-kere na duniya na shekarar 2026 a Hefei na lardin Anhui. Wang ...
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin waje ta Sin, Guo Jiakun, ya bayyana a yau Litinin cewa, a ranar 25 ga Satumba, Sin za ta gudanar da taron tattaunawa ...
Sojojin Operation FANSAN YAMMA, tare da haɗin gwiwar ’yan sa-kai, sun cafke wasu manyan kwamandojin ƙungiyar ’yan ta’adda da ...
A baya ma ya taɓa ƙoƙarin hana wasu ’yan jarida ko kafafen yaɗa labarai shiga wasu ayyukan Fadar White House, ciki har da CNN ...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ba zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 (UNGA 81) da za a gudanar a birnin New York na Amurka ba.
Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasa na ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin ...
Tsohuwar uwargidan Shugaban Nijeriya, Aisha Buhari, ta ziyarci tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa, Atiku Abubakar.
An kammala taro na 13 na dandalin tattauna batutuwan tsaro na Xiangshan, yau Alhamis a birnin Beijing. Taron mai jigon ...
Kano Pillars, wato Masu Gida, za su kara da Doma United a filin wasa na Sani Abacha Stadium ranar Lahadi, a wasan da ake sa ran za su yi ƙoƙarin dakatar da ...
Wata ƙungiya mai suna Tinubu Must Go (TMG) ta buƙaci wasu manyan ’yan adawa huɗu su haɗa kai tare da mara wa ɗan takara guda ɗaya baya a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Ƙungiyar ta rubuta wa Atiku Abubak ...
Tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, kuma tsohon Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce a kusan shekaru 40 da ya shafe yana harkokin siyasa, bai taɓa ganin wani shugaban Nijeriya da ke da kyakkyawan ...