‘Yan bindiga sun kashe wasu ‘yan sa-kai uku a ƙaramar hukumar Mangu, yayin da wasu mutane huɗu da ake zargin masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba suka mutu bayan wani rami ya rufta a ƙaramar hukumar ...
Shugaban kamfanin Tesla, Elon Musk, ya bayyana sabbin ra’ayoyinsa game da kasuwar kasar Sin, da fasahar kirkirarriyar basira ...
Rundunar 'yansandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane huɗu da ake zargi da kashe wani mutum mai shekaru 45 a duniya, Garba Abdullahi, bayan an zargesa da maita ...
LABARAI MASU NASABA Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Taron Nuna Kwarewar Sana’o’i Na Duniya Na Shekarar 2026 Yayin Da Taron ...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga shugabannin addinai da su guji kare masu ...
Rundunar ’Yansandan Nijeriya ta ce ta kwato motoci 52 da aka sace, tare da kama masu laifi 177 a faɗin ƙasar cikin makon da ya ƙare ranar 18 ga Satumba 2026.
Babban taron zauren MDD (UNGA) karo na 81 da ake gudanarwa daga ranar Talata 22 zuwa Litinin 28 ga Satumban 2026, ya zo a ...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya gargadi ’yan siyasa da masu rike da mukaman gwamnati da kada su dauki nauyin zuwa aikin Hajji ko ...
Liu Guozhong, mamba a ofishin siyasa na kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta Sin, kuma mataimakin firaministan kasar, ya kai rangadin aiki a lardin Hubei dake ...
Gwamnan ya ce, "Yan fanshonmu ku ne iyayenmu, malamai da masu ba mu shawarwari. Kun shafe shekaru 35 na ƙuruciyarku, ƙarfinku ...
LABARAI MASU NASABA Musk Ya Hango Gagarumin Ci Gaban Mutum-Mutumi Masu Siffar Dan’Adam A Kasar Sin Tare Da Yabawa Da Yadda ...
Ministan Tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya ce ya kamata kowane ɗan Nijeriya ya samu damar samun horon ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results