Hawan sallah dai wata daɗaɗɗiyar al'ada ce a tarihin masarautun ƙasar Hausa. Sarakunan ƙasar Hausa sun fara yin hawan sallah ne bayan zubar da addinin gargajiya tare da rungumar addinin Musulunci.
Wasu sarakunan gargajiya na Yarabawa a kudu maso yammacin Najeriya sun ce dole ne Sunday Adeyemi, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya mika kansa ga hukumar tsaron DSS. DSS na neman Sunday Igboho ne ...
Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk Umar ya jagoranci bikin nada sababbin Sarakunan Hausa a kasashen Turai, ciki har da Jamus. An gudanar da bikin ne a fadar Sarkin Hausawan Turai da ke birnin Paris, na ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results